Jabiru A Hassan, Daga Kano
Hajiya Halima Ben Umar, ita ce mataimakiyar shugabar mata ta kungiyar yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari shiyyar arewacin kasar...
SANI GAZAS CHINADE DAGA DAMATURU
A KOKARIN ta na rage yaduwar cutar zazzabin cizon sauro (maleria) a jihar Borno, kungiyar lafiya ta duniya, (WHO) ta...
JABIRU A HASSAN, Data Kano
SAKATARE-Janar na kungiyar ci gaban shiyyar kano ta arewa watau (KANYOPA) Kwamared T. M. Bichi, yace kungiyar zata ci gaba...
Musa Muhammad Kutama Daga Kalaba
SANADIYAR dage zaben shugaban kasa dana ‘yan majalisaun taraiya da hukumar zabe mai zaman kanta a Nijeriya tayi wato INEC...
Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna
SHUGABAN Jam'iyyar APA na Jihar kaduna Injiniya Idris Musa ya shaidawa manema labarai cewa daga cikin matsalolin da suka addabi...
Mustapha Imrana Da Usman Nasidi Daga Kaduna
KWAMITIN fafutukar Yakin Neman Zaben shugaban kasa na tarayyar Najeriya karkashin APC da shugaban Jam'iyyar PDP sun yi...
Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna
A KOKARIN ganin an yi zabe cikin kwanciyar hankali da Lumana, Gwamnatin Jihar Akwa Ibom karkashin jagorancin Gwamna Udom Emmanuel...
Musa Muhammad Kutama Daga Kalaba
SANADIYAR dage zaben shugaban kasa dana ‘yan majalisaun taraiya da hukumar zabe mai zaman kanta a Nijeriya tayi wato INEC...
Daga Usman Nasidi
Wasu gungun matasa da ake kyautata zaton 'yan bangan siyasa ne sun yiwa shugaban Kungiyar Lauyoyi na Kasa NBA na Fatakwal, Sylvester...
Daga Usman Nasidi
Rundunar 'yan sanda ta sake gurfanar da dan takarar gwamnan jihar Osun karkashin jam'iyyar PDP, Ademola Adeleke gaban kotu, kan zarginsa da...
Daga Usman Nasidi
SHUGABAN makarantar University of Ibadan International School, Phebean Olowe ya rufe makarantar saboda rashin amincewa dalibai mata musulmi su saka hijabi yayin...