A Zamfara An Fara Biyan Yan Kwangila

0
1294

Rabo Haladu Daga Kaduna

Shugaban gwamnonin tarayyar Najeriya Abdul’Aziz Yari na jihar Zamfara ya fara  biyan kamfanonin da sukai aikace aikace a jihar.
Wannan bayyani yafito ne daga bakin shugaban kamfamin mothercat na jihar Zamfara. Ziad E. Karam a yayin ganawarsa  da manaima Labarai a Zamfara.
Zaid ya nuna kokarin gwamnan sabo da sauke nawyin gwamnatin naganin cewa tabiya duk wani tsohon aiki da tabawa kamfaninnika.
Akarshe yayi kira ga sauran gwamnonin kasar da su yi koyi da shi gwamnan na jihar Zamfara.Zaid yace mafi akasarin kamfanoni sun kwashe kayayakin aikin su daga wasu sasa na kasar sabo da wasu gwamnatocin da suka gaji tsofafin gwamnatocin nasa sun yi  kemadagas akan biyan hakokin kamfaninnikan.
Tunfarko anasa jawabin Alhaji Muhammed Sani dankasuwa dake jihar ta Zamfara fata yayi da Allah yakarawa gwamnan  tausayin jama ar dake jihar domin  samun saukin rayiwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.