Ku Janye kalamanku ko Mu Gurfana Gaban Kotu Daku-Shehu Sani

1
1670

SANATA mai wakiltar Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani,ya yi kira da kakkausan harsher ga wasu yayan jam’iyyar APC da su hanzata janye kalaman da suka yi na cewa sun ba shi wa adi kwanaki bakwai da ya gurfana a gaban wani kwamitin da ya ce tsarin mulkin jam’iyyar bai san da suba.

“Ta yaya wanda kundin tsarin mulkin APC bai San da zamansa ba said ya Tara manema labarai ya buds baking cewa wai ya kafa kwamitin da wani zai gutfana a gabansa?

A wani yaton manema labarai da Nagoya bayan sanata Shehu Sank suka kira a garin Kaduna sun tabbatarwa da duniya cewa run lokacin da gwamnatin da suka kafa ta dauki shugaban APC a matsayin mataimakin gwamna shi kuma sakataren aka Nada shi a matsayin kwamishina da kuma sauran wadansu shugaabannin duk sun samu mukamai to a ina aka yi sabon zaben shugabannin A PC a jahar kaduna? Don haka ta yaya wasu faga gidan gwamnati za su rika ikirarin shugabanci a jahar kaduna.

 

Kaduna-State-logo (1)

Sun kuma yi bayanin cewar APC a jahar kaduna kashi biyu ce akwai ta asali da kuma ta gidan gwamnati. Saboda haka babu wani abu mai kama da zuwa wajen wani kwamiti kuma su sani mun ba su kwanaki 7 da su janye wannan kalami nasu ko kuma kotu ta fayyace komai.

Imrana Abdullahi Daga Kaduna.

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.