EL-Rufa’i Ya Rushe Shugabannin Kananan Hukumomi 23 Na Jahar

0
755

GWAMNATIN jahar kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i,ta bayyana rushe shugabannin rikon kananan hukumomi 23 da ke jagoranci.

Gwamna Nasiru El Rufa’i,ya bayyana hakanne acikin wata takardar da mai taimaka mass a kan harkokin yada labarai mista Samuel Aruwan, ya Santa wa hannu.

Gwamnan ya CE rushewar ta zama wajibi ne ganin yadda laarin yake a visa Doka lokacin da aka bayar NA nadin shugabannin tsawon watanni shida ya cika saboda haka dole me sai an rubuta was majalisar dokokin jahar ta sake amincewa da wasu watannin shida,amma kuma a halin yanzu majalisar NA Hutu son haka sai sun dawo.

Saboda haka a bisa Doka dole sai dai kawai a rushesu baki data.

Gwamnan ya kuma yabawa shugabannin kwamitin rikon visa irin yadda suka gudanar da aiki a duo fadin kananan hukumonin da aka Nada su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.