Laccar Ramadan…………

0
286

Zubairu A Sada

Suleiman Haruna ne ya aiko mana da hutunan dukansu.

Uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, wato Hajiya A’isha Muhammdu Buhari kuma babbar bakuwa ta musamman a wajen taron laccar ramadan da aka gudanar ce zaune. An gabatar da laccoci, mata biyu da suka gabatar da kasidu, Hajiya Naja’atu Muhammad da Malama Farida Sada Yusuf sun fuskanci kalubalen da yake damun mata ne dangane da yawan fyade da ake yi wa yaran mata kanana har ma da jarirai.

Daga karshen laccar Imam Abdulwaheed ya jagoranci yin addu’o’i na musamman kan zaman kasar nan daya cikin kwanciyar hankali da addu’a ga Allah da ya kawar wa shugaban kasar Nijeriya, Muahammadu Buhari sauran cutar da take a jikinsa baki daya.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.