Injiniya Kabiru Mu azu Ya Lashe Zaben Fidda-gwani A Jam’iyyar APC Na Shugaban Karamar Hukumar Makarfi

0
247

Rabo Haladu Daga Kaduna

AN gudanar da zaben fidda gwani na kananan hukumomi 23 na jamiyar APC a Jihar Kaduna lami lafiya.
Haka ya gudana a karamar hukumar makarfi, inda ‘yan takara kujerar shugabancin karamar hukuma 5 suka fafata inda Injiniya Kabiru Mu’azu ya lashe zaben da kuri’a 170  Hamza Musa ya sami kuri’a 3, Salisu Hassan kuri’a 1 Salisu Abdullahi bai sami kuri’a ba,sai  Sunusi Nuhu Sardauna 95.
An kammala zaben lafiya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.