Gwamna Tambuwal Ya Bayar Da Tabbacin Samar Da Jin Dadi Da Walwalar Ma’aikatan Jihar Sakkwato

0
135

Zubairu Sada

GWAMNA Aminu Waziri Tambuwal ya fadi haka ne a yayin da tawagar jami’an ma’aikata daga ofishin Shugaban Ma’aikata suka kawo ziyarar aiki na kididdigar ma’aikatan jihar Sakkwato na samun cikakken bayanan kowane ma’aikaci, wato ”Data capturing”.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.