GANI YA KORI JI

0
101

Mustapha Imrana Abdullahi ne ya dauko hoton

A wannan hoton zaku iya ganin wani yaro matashin da ke jagorancin Yan ta addan da suka tsare hanyar Kaduna zuwa Abuja a kwanan baya da suka halaka Furofesa Hakimai Safiya da ta yi kwamishinar Ilimi a Jihar katsina da wani babban sojan Nijeriya tare da sauran wadansu mutane da dama.
A dai wannan tsare hanyar da suka yi an samu cikakkun bayanai cewa sun jikkata wadansu mutane duk sakamakon Harbin kan mai uwa da suka rika yi a hanyar ta Abuja zuwa Kaduna.
Fata dai Allah ya tsare mu baki daya..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.