Kungiyar VGN Zata Ci Gaba DA Tallafawa Harkar Tsaro A Nijeriya – Muktar Ungogo

JABIRU A HASSAN, Daga, Kano. JAMI'IN bincike da sanya  idanu na kungiyar tsaro ta VGN Muktar Abdullahi Ungogo yace  kungiyar zata ci gaba da  tallafawa...

Kungiyar ASUU Za Ta Koma Teburin Sulhu Da Gwamnatin Tarayya

Daga Usman Nasidi KUNGIYAR Malaman jami'o'in Najeriya ta ASUU, za ta koma bisa teburin sulhu a gobe Litinin tare da gwamnatin tarayya domin ci gaba...

Kungiyar Cigaban Makarfi Tashirya Taron Jin Kudurorin ‘Yantakarkaru Na Majilasun Jiha Dana Tarayya

  Rabo Haladu Daga Kaduna KUNGIYAR ciyar da karamar hukumar makarfi a karkashin jagorancin shugabancin ta...

Sababbin Labarai

Buhari Ya Cire Baffa Bichi Shugaban TETFund

Daga Usman Nasidi SHUGABAN Kasa Muhammadu Buhari ya cire shugaban Asusun kula da karatun gaba da sakandare da bayar da tallafin karo karatu, wanda aka...

Zamu Farfado Da Tattalin Arzikin Jihar Kano – Inji Dan Takarar AGA

JABIRU A HASSAN, Daga Kano DAN takarar gwamnan jihar Kano a tutar jam'iyyar All Grassroots Alliance, (AGA), Alhaji Ahmad Tijjani Sani Darma yace  idan aka...

Yajin Aikin ASUU: Buhari Ya Bawa Ministan Kwadago Umarnin Gaggawa

Daga Usman Nasidi SHUGABAN kasa Muhammadu Buhari ya bawa ministan kwadago da samar da aiyuka, Sanata Chris Ngige, da ya kawo karshen yajin aikin da...

Kungiyar VGN Zata Ci Gaba DA Tallafawa Harkar Tsaro A Nijeriya – Muktar Ungogo

JABIRU A HASSAN, Daga, Kano. JAMI'IN bincike da sanya  idanu na kungiyar tsaro ta VGN Muktar Abdullahi Ungogo yace  kungiyar zata ci gaba da  tallafawa...

An Hukunta Shugaban Karamar Hukuma Da Ya Ambaci APC A Maimakon PDP

Daga Usman Nasidi SHUGABAN karamar hukumar Gwer ta Yamma na jihar Benue, Francis Ayagah ya sha suka sakamakon ambaton jam'iyyar All Progressives Congress APC a...

Popular Categories

Zamu Farfado Da Tattalin Arzikin Jihar Kano – Inji Dan Takarar AGA

JABIRU A HASSAN, Daga Kano DAN takarar gwamnan jihar Kano a tutar jam'iyyar All Grassroots Alliance, (AGA), Alhaji Ahmad Tijjani Sani Darma yace  idan aka...

An Hukunta Shugaban Karamar Hukuma Da Ya Ambaci APC A Maimakon PDP

Daga Usman Nasidi SHUGABAN karamar hukumar Gwer ta Yamma na jihar Benue, Francis Ayagah ya sha suka sakamakon ambaton jam'iyyar All Progressives Congress APC a...

Taron Cincirindon Dubban Mutane Sun Gigita Jam’iyyar APC

Usman Nasidi Daga Kaduna JAM’IYYAR PDP da magoya bayan ta sun shiga cikin matsanancin rudani a jihar Kaduna ranar Juma’a ganin irin miliyoyin mutanen da...

Atiku Ya Yi Alkawarin Magance Rikice Rikicen Jihar Filato  

Isah Ahmed Daga Jos TSOHON mataimakin shugaban kasa kuma Dan takarar kujerar shugabancin kasar nan, karqashin jam’iyyar PDP Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya yi...

Udom Emmanuel Ya Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Sa A Uyo

Mustapha Imrana Abdullahi DAN takarar Jam'iyyar PDP kuma Gwamnan da ke kan kujerar Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel ya kaddamar da takararsa domin ci...

Babban Burina Shi Ne Tallafawa Al’ummar Karamar Hukumar Lere-Injiniya Manur Ahmed

Isah Ahmed Daga Jos DAN takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya ta mazabar Karamar Hukumar Lere...
35,852FansLike

Instagram

tattaunawa

HATSIN BARA

Malta
clear sky
-7 ° C
-7 °
-7 °
79 %
3.1kmh
1 %
Wed
-2 °
Thu
-4 °
Fri
1 °
Sat
2 °
Sun
3 °

Za A Hana Bakin Haure Aikin Gadi A Najeriya – Gana

Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna SHUGABAN hukumar tsaron farin kaya ta (Civil Defence) ta kasa Abdullahi Gana Muhammad, ya bayyana cewa nan gaba daya za...

GWAMNA EL-RUFAI YAYI RASHIN BABBAN YAYAN SA

Daga Mustapha Imrana Da Usman Nasidi GWAMNAN jihar Kaduna, Malam Nasir El-rufai yayi babban rashin yayan sa kuma majibincin lamurran sa, AVM Aliyu Ahmed El-rufai...

Taron Cincirindon Dubban Mutane Sun Gigita Jam’iyyar APC

Usman Nasidi Daga Kaduna JAM’IYYAR PDP da magoya bayan ta sun shiga cikin matsanancin rudani a jihar Kaduna ranar Juma’a ganin irin miliyoyin mutanen da...

ATIKU YA SHIGA KASAR AMURKA BAYAN SHEKARA 12

Daga Usman Nasidi TSOHON mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya isa kasar Amurka a yammacin ranar Alhamis. Kamar...

Sultan Ya Yi Gargadi A Kan Hasashen Zaben Shugaban Kasa Da Limaman Coci Ke Yi

Daga Usman Nasidi MAI alfarma sarkin Musulmi kuma Shugaban kwamitin koli ta harkokin addinin musulunci, Muhammadu Sa'ad Abubakar ya yi kira ga shugabanin addinai suyi...

Atiku Ya Yi Alkawarin Magance Rikice Rikicen Jihar Filato  

Isah Ahmed Daga Jos TSOHON mataimakin shugaban kasa kuma Dan takarar kujerar shugabancin kasar nan, karqashin jam’iyyar PDP Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya yi...

Udom Emmanuel Ya Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Sa A Uyo

Mustapha Imrana Abdullahi DAN takarar Jam'iyyar PDP kuma Gwamnan da ke kan kujerar Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel ya kaddamar da takararsa domin ci...

Da Wayo Na Turawa Suka Zo Yankin Chawai-Dan Malikin Chawai

 Isah Ahmed Daga Jos A KARSHEN makon da ya gabata ne ‘yaya da jikoki da sauran ‘yan uwa da abokan arziki  suka shiryawa Dan Malikin...

kudanci

RUNDUNAR ’YAN SANDA TA GURFANAR DA ADELEKE A GABAN KOTU

Daga Usman Nasidi Rundunar 'yan sanda ta sake gurfanar da dan takarar gwamnan jihar Osun karkashin jam'iyyar PDP, Ademola Adeleke gaban kotu, kan zarginsa da...

Gwamnan Ondo Ya Caccaki Ma’aikatan Jihar Sa, Ya Ce Ba Su Da Godiyar Allah

Daga Usman Nasidi GWAMNAN jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya caccaki ma'aikatan gwamnatin jihar sa tare da bayyana su a matsayin ma su son kai da...

Jami’an Kwastam Sun Bankado Bindigu Da Alburusai 4, 375, Rigunan Sojoji 200

Daga Usman Nasidi HUKUMAR kwastam dake shiyyar C ta kama bindigu guda biyu, alburusai dubu hudu da dari uku da saba’in da biyar (4,375) da...

An Rufe Wata Makaranta A Kudancin Najeriya Saboda Wasu Dalibai Sun Saka Hijab

Daga Usman Nasidi SHUGABAN makarantar University of Ibadan International School, Phebean Olowe ya rufe makarantar saboda rashin amincewa dalibai mata musulmi su saka hijabi yayin...

Wani Mutumi Ya Rasu Wajen Tarawa Da Wata Mata A Dakin Otel a Anambra

Daga Usman Nasidi RAHOTANNI na bayyana cewar an samu wani labari mai ban mamaki inda wani mutumi mai shekaru 65 a duniya ya mutu wajen...

Login

Lost your password?