Kungiyar Cigaban Makarfi Tashirya Taron Jin Kudurorin ‘Yantakarkaru Na Majilasun Jiha Dana Tarayya

  Rabo Haladu Daga Kaduna KUNGIYAR ciyar da karamar hukumar makarfi a karkashin jagorancin shugabancin ta...

Al’ummar Unguwar Sanusi Kaduna Sun Gudanar Da Taron Wayar Da Kan Matasa

Usman Nasidi Daga Kaduna WATA kungiyar al’ummar yankin shiyyar Unguwar Sanusi dake Tudun Wada Kaduna wato Unguwar Sanusi Foundation, ta bukaci...

Kungiyar Muryar Talaka Ta Kasa Zata Gudanar Da Taro A Gombe

Isah Ahmed Daga Jos KUNGIYAR Muryar Talaka ta kasa zata gudanar da babban taron ta na kasa, karo na 8 a garin Gombe a mako...

Sababbin Labarai

GWAMNA EL-RUFAI YAYI RASHIN BABBAN YAYAN SA

Daga Mustapha Imrana Da Usman Nasidi GWAMNAN jihar Kaduna, Malam Nasir El-rufai yayi babban rashin yayan sa kuma majibincin lamurran sa, AVM Aliyu Ahmed El-rufai...

Taron Cincirindon Dubban Mutane Sun Gigita Jam’iyyar APC

Usman Nasidi Daga Kaduna JAM’IYYAR PDP da magoya bayan ta sun shiga cikin matsanancin rudani a jihar Kaduna ranar Juma’a ganin irin miliyoyin mutanen da...

ATIKU YA SHIGA KASAR AMURKA BAYAN SHEKARA 12

Daga Usman Nasidi TSOHON mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya isa kasar Amurka a yammacin ranar Alhamis. Kamar...

Sultan Ya Yi Gargadi A Kan Hasashen Zaben Shugaban Kasa Da Limaman Coci Ke Yi

Daga Usman Nasidi MAI alfarma sarkin Musulmi kuma Shugaban kwamitin koli ta harkokin addinin musulunci, Muhammadu Sa'ad Abubakar ya yi kira ga shugabanin addinai suyi...

Atiku Ya Yi Alkawarin Magance Rikice Rikicen Jihar Filato  

Isah Ahmed Daga Jos TSOHON mataimakin shugaban kasa kuma Dan takarar kujerar shugabancin kasar nan, karqashin jam’iyyar PDP Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya yi...

Popular Categories

Taron Cincirindon Dubban Mutane Sun Gigita Jam’iyyar APC

Usman Nasidi Daga Kaduna JAM’IYYAR PDP da magoya bayan ta sun shiga cikin matsanancin rudani a jihar Kaduna ranar Juma’a ganin irin miliyoyin mutanen da...

Atiku Ya Yi Alkawarin Magance Rikice Rikicen Jihar Filato  

Isah Ahmed Daga Jos TSOHON mataimakin shugaban kasa kuma Dan takarar kujerar shugabancin kasar nan, karqashin jam’iyyar PDP Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya yi...

Udom Emmanuel Ya Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Sa A Uyo

Mustapha Imrana Abdullahi DAN takarar Jam'iyyar PDP kuma Gwamnan da ke kan kujerar Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel ya kaddamar da takararsa domin ci...

Babban Burina Shi Ne Tallafawa Al’ummar Karamar Hukumar Lere-Injiniya Manur Ahmed

Isah Ahmed Daga Jos DAN takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya ta mazabar Karamar Hukumar Lere...

AN YI ARANGAMA TSAKANIN ’YAN APC DA PDP A ILORIN

Daga Usman Nasidi  A RANAR Lahadi, ne mambobin jam'iyyar APC da na PDP suka yi wani kazamin...

Dole A Hukumta Obasanjo Kan Dala Biiyan 16 Na Wutar Lantarki – Oshomole

 Isah Ahmed Daga Jos SHUGABAN jam’iyyar APC na kasa Kwamared Adams Oshomole ya bayyana cewa dole...
35,834FansLike

Instagram

tattaunawa

HATSIN BARA

Malta
clear sky
-14 ° C
-14 °
-14 °
84 %
1.5kmh
1 %
Sun
-2 °
Mon
-2 °
Tue
-4 °
Wed
-1 °
Thu
-6 °

DIREBAN BRT A JIHAR LEGAS YA TAIMAKA WA WATA TA HAIHU

Daga USMAN NASIDI YIN abin alkairi ga mutane da ba za su taba mantawa da kaiba, to bawai yana nufin ka baiwa mutum kyautar kudi...

WATA MATA TA KAMA MIJINTA YANA WA ‘YARSU FYADE

Daga USMAN NASIDI WANI dan kasuwa mai suna Tony Ehumadu, ya yi ma yarinyarsa fyade . Matarsa, ma’aikaciyar Kastan ta kama su a unguwar Oko-Oba...

AN KAMA WADANSU DA AKE ZARGI DA ZAMA ’YAN KUNGIYAR BOKO HARAM

Daga USMAN nasidi A safiyar shekaranjiya Laraba ne dakarun Operation Lafiya Dole tare da taimakon ‘yan banga suka kama wasu mutane.uku a kasuwar shanu da...

WASU MUTANE SUN RASA RAYUKANSU A GIDAN KARUWAI

Daga USMAN NASIDI WASU mutane shida sun rasa ransu a wani gidan karuwai dake garin Umuahia babban birnin Jihar Abiya. Wata majiya ta bayyana cewa mutanen...

APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Edo Da Kuri’u 319:483 Inda PDP Ta Sami 253:173

Rabo Haladu Daga  Kaduna JAM'IYYAR APC ta lashe zaben gwamnan da aka yi a Jihar Edo daya daga cikin jihohi 36 na Najeriya. Hukumar zabe ta...

A Karon Farko Cikin Shekaru Shida Gwamnan Borno Ya Ziyarci Gwoza

Rabo Haladu Daga  Kaduna GWAMNAN Jihar Borno Kashim Shatima ya kai ziyara karamar hukumar Gwoza inda ya kai masu tallafin kayan abinci tare da yi...

Jibrin Ya Ce Babu Gudu Babu Ja Da Baya Kan Kalubalantar Dogara Rabo Haladu Daga  Kaduna TSOHON shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilan Najeriya, Abdulmumini Jibrin, ya ce ba...

Najeriya Ba Za Ta Rage Yawan Man Da Take Hakowa Ba ; OPEC

Rabo Haladu Saga Kaduna BABBAN magatakardan kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta OPEC, ya ce Nijeriya ba za ta rage yawan man da take...

kudanci

RUNDUNAR ’YAN SANDA TA GURFANAR DA ADELEKE A GABAN KOTU

Daga Usman Nasidi Rundunar 'yan sanda ta sake gurfanar da dan takarar gwamnan jihar Osun karkashin jam'iyyar PDP, Ademola Adeleke gaban kotu, kan zarginsa da...

Gwamnan Ondo Ya Caccaki Ma’aikatan Jihar Sa, Ya Ce Ba Su Da Godiyar Allah

Daga Usman Nasidi GWAMNAN jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya caccaki ma'aikatan gwamnatin jihar sa tare da bayyana su a matsayin ma su son kai da...

Jami’an Kwastam Sun Bankado Bindigu Da Alburusai 4, 375, Rigunan Sojoji 200

Daga Usman Nasidi HUKUMAR kwastam dake shiyyar C ta kama bindigu guda biyu, alburusai dubu hudu da dari uku da saba’in da biyar (4,375) da...

An Rufe Wata Makaranta A Kudancin Najeriya Saboda Wasu Dalibai Sun Saka Hijab

Daga Usman Nasidi SHUGABAN makarantar University of Ibadan International School, Phebean Olowe ya rufe makarantar saboda rashin amincewa dalibai mata musulmi su saka hijabi yayin...

Wani Mutumi Ya Rasu Wajen Tarawa Da Wata Mata A Dakin Otel a Anambra

Daga Usman Nasidi RAHOTANNI na bayyana cewar an samu wani labari mai ban mamaki inda wani mutumi mai shekaru 65 a duniya ya mutu wajen...

Login

Lost your password?