Gani Ya Kori Ji: Labari Cikin Hotuna

Jabiru A Hassan, Daga Kano Hajiya Halima Ben Umar, ita ce mataimakiyar shugabar  mata ta kungiyar yakin neman  zaben shugaba Muhammadu Buhari shiyyar arewacin kasar...

Yaki Da Maleriy: Kungiyar (WHO) Ta Raba Magunguna Kyauta Ga Mata Da Yara 854,000 A Borno

SANI GAZAS CHINADE DAGA DAMATURU A KOKARIN ta na rage yaduwar cutar zazzabin cizon sauro (maleria) a jihar Borno, kungiyar lafiya ta duniya, (WHO) ta...

Kungiyar KANYOPA Za Ta Ci Gaba Da Kawo Aikin Bunkasa Arewacin Kano – Inji T. M. Bichi

JABIRU A HASSAN, Data Kano SAKATARE-Janar na kungiyar ci gaban shiyyar kano ta arewa watau (KANYOPA) Kwamared T. M. Bichi, yace  kungiyar zata ci gaba...

Sababbin Labarai

Yar Shekara 13 Da Mahaifin Ta Ya Wa Ciki A Jihar Edo Ta Haihu

Mustapha Imrana Abdullahi WATA yarinya Yar shekara sha uku, da mahaifinta ya yi wa ciki ta haifi 'ya mace a asibitin da ke tsakiyar birnin...

APC Za Ta Yi Magudi Cikin Yankuna 3 Na Najeriya A Babban Zabe – Atiku

Daga Usman Nasidi DAN takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya yi zargi da cewar jam'iyya mai ci ta APC...

Dage Zabe: Harkokin Kasuwanci Sun Tsaya Cik A Wasu Jihohin Kudu Maso Kudu

Musa Muhammad Kutama Daga Kalaba SANADIYAR dage zaben shugaban kasa dana ‘yan majalisaun taraiya da hukumar zabe mai zaman kanta a Nijeriya tayi wato INEC...

An  Tarwatsa Garuruwa 17 A Jihar Neja

Mustapha Imrana Abdullahi AKALLA garuruwa 17 ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa suka tarwtatsa a kananan hukumomin Rafi, Shiroro da ke...

Dage Zabe:  Zamu Ci Gaba Da Bayyana Sahihancin Shugaba Buhari – Inji Halima Ben Umar.

JABIRU A HASSAN Daga Kano AN bayyana cewa dage  zaben shugaban kasa da aka yi ba zai hana  kungiyar BCO bayyana sahihancin Shugaba Muhammadu Buhari...

Popular Categories

APC Za Ta Yi Magudi Cikin Yankuna 3 Na Najeriya A Babban Zabe – Atiku

Daga Usman Nasidi DAN takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya yi zargi da cewar jam'iyya mai ci ta APC...

Dage Zabe:  Zamu Ci Gaba Da Bayyana Sahihancin Shugaba Buhari – Inji Halima Ben Umar.

JABIRU A HASSAN Daga Kano AN bayyana cewa dage  zaben shugaban kasa da aka yi ba zai hana  kungiyar BCO bayyana sahihancin Shugaba Muhammadu Buhari...

Rashin Shawara Ne Ya Haifarwa INEC Samun Matsala

Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna SHUGABAN Jam'iyyar APA na Jihar kaduna Injiniya Idris Musa ya shaidawa manema labarai cewa daga cikin matsalolin da suka addabi...

Jam’ iyyar APC Da PDP Sun Yi Tir Da Dage Zabe, Sun Zargi Juna Da Neman Yin Magudi

Mustapha Imrana Da Usman Nasidi Daga Kaduna KWAMITIN fafutukar Yakin Neman Zaben shugaban kasa na tarayyar Najeriya karkashin APC da shugaban Jam'iyyar PDP sun yi...

Zaben 2019: Muna Maraba Da Kowa A Akwa Ibom – Udom 

Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna A KOKARIN ganin an yi zabe cikin kwanciyar hankali da Lumana, Gwamnatin Jihar Akwa Ibom karkashin jagorancin Gwamna Udom Emmanuel...

Zan Dora Kan Ayyukan Alheri Da Gwamna Gaidam Ke Yi A Jihar Yobe – In ji Mai Mala

SANI GAZAS CHINADE DAGA DAMATURU DAN takarar neman kujerar gwamna a inuwar jam'iyyar APC a Jihar Yobe Alhaji Mai Mala Buni ya tabbatar da kudirinsa...
36,148FansLike

Instagram

tattaunawa

HATSIN BARA

Malta
clear sky
-32 ° C
-32 °
-32 °
67 %
1.2kmh
1 %
Wed
-13 °
Thu
-11 °
Fri
-14 °
Sat
-8 °
Sun
-10 °

Zamfara: ’An Kashe Mutane 40 A Wata Mahakar Zinari’

Rabo Haladu Daga Kaduna RAHOTANNI daga Jihar Zamfara sun ce kusan mutane arba'in ne aka kashe a cikin wani hari da wasu 'yan bindiga suka...

Ana Shirin Jana’izar Laftanar Kanar Abu Ali

Rabo Haladu Daga  Kaduna A ranar Litinin ne hukumomin sojin Najeriya ke jana'izar kwamandan rundunar sojin kasar ta 272 mai kula da tankokin yaki, Laftanar...

AKALLA MUTANE 7 SUKA RASA RAYUKANSU A WANI HADARIN KWALE-KWALE

Daga Usman Nasidi AKALLA mutane 7 ne suka rasa rayukan su a wani hadarin jirgin kwale-kwale da ya faru a rafin Gbako a karamar hukumar...

AN YI GARKUWA DA WASU MUTANE 5 A JIHAR EKITI

Daga Usman Nasidi AN yi garkuwa da mutane 5 a jihar  Ekiti a ranan Asabar, 5 ga watan Nuwamba 2016 inji Gwamna Ayo Fayose. Rahotanni sun...

Ba Son Kai A Yaki Da Cin Hanci’

Rabo Haladu Daga  Kaduna GWAMNATI  ta musanta zarge-zargen cewa tana nuna son kai da siyasa a yaki da cin hanci da rashawa. Ministan shari'a na Najeriya,...

An Dakatar Da Alkalan Da Ake Zargi Da Cin Hanci

Rabo Haladu Daga Kdaduna HUKUMAR da ke sa ido kan al'amuran shari'a a Najeriya NJC ta dakatar da wasu manyan alkalai bakwai daga aiki...

ANA SA RAN SHUGABA BUHARI ZAI KARA ALBASHIN MA’AIKATA

Daga Usman Nasidi ANA san ran shugaba Buhari zai kara albashi na ma’aikata bayan ya gana da kungiyar kwadago ta kasa wato NLC. Shugaban wani bangare...

GWAMNATIN SHUGABA BUHARI TA AMINCE DA KIRKIRAR WASU JAMI’O’I 8

Daga Usman Nasidi A zaman majalisar zartarwa, wato FEC na wannan makon, gwamnatin shugaba Buhari ta amince da kirkiro sababbin jami’o’i a fadin kasar nan...

kudanci

Matasa Sun Yiwa Shugaban Kungiyar Lauyoyi Duka A Jihar Ribas

Daga Usman Nasidi Wasu gungun matasa da ake kyautata zaton 'yan bangan siyasa ne sun yiwa shugaban Kungiyar Lauyoyi na Kasa NBA na Fatakwal, Sylvester...

RUNDUNAR ’YAN SANDA TA GURFANAR DA ADELEKE A GABAN KOTU

Daga Usman Nasidi Rundunar 'yan sanda ta sake gurfanar da dan takarar gwamnan jihar Osun karkashin jam'iyyar PDP, Ademola Adeleke gaban kotu, kan zarginsa da...

Gwamnan Ondo Ya Caccaki Ma’aikatan Jihar Sa, Ya Ce Ba Su Da Godiyar Allah

Daga Usman Nasidi GWAMNAN jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya caccaki ma'aikatan gwamnatin jihar sa tare da bayyana su a matsayin ma su son kai da...

Jami’an Kwastam Sun Bankado Bindigu Da Alburusai 4, 375, Rigunan Sojoji 200

Daga Usman Nasidi HUKUMAR kwastam dake shiyyar C ta kama bindigu guda biyu, alburusai dubu hudu da dari uku da saba’in da biyar (4,375) da...

An Rufe Wata Makaranta A Kudancin Najeriya Saboda Wasu Dalibai Sun Saka Hijab

Daga Usman Nasidi SHUGABAN makarantar University of Ibadan International School, Phebean Olowe ya rufe makarantar saboda rashin amincewa dalibai mata musulmi su saka hijabi yayin...

Login

Lost your password?