Burin Mu Farfado Da Martabar Arewa Ta Hanyar Noma – Gwajo-Gwajo

Daga Mustapha Imrana Abdullahi. KUNGIYAR manoma ta kasa reshen Jihar Katsina sun kai wa mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Dakta Abdulmumini Kabir Usman ziyarar ban...

Gidauniyar Annur Ta Ciri Tuta Wajen Kyautata Rayuwar Al’umma

Jabiru A Hassan, Daga Kano. SAKAMAKON kafa gidauniyar Annur Kibiya, al'umomi masu tarin  yawa sun amfana daga  kyawawan tanade-tanaden gidauniyar kuma ta fannoni daban-daban wadanda...

Muryar Talaka Da Rundunar Adalci Sun Bukaci A Sake Nada Solomon Dalung Minista

Isah Ahmed, Daga Jos. KUNGIYAR Muryar Talaka ta kasa da Kungiyar Muryar Talaka reshen Jihar Filato da Kungiyar Rundunar Adalci reshen Jihar Filato, sun bukaci shugaban...

Sababbin Labarai

Burin Mu Farfado Da Martabar Arewa Ta Hanyar Noma – Gwajo-Gwajo

Daga Mustapha Imrana Abdullahi. KUNGIYAR manoma ta kasa reshen Jihar Katsina sun kai wa mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Dakta Abdulmumini Kabir Usman ziyarar ban...

Kaicho Matasa! Ina Muka Baro Tarbiyarmu Da Al’adu

Daga Engr. Comrd Usman Nasidi. ALALHAKIKA, tarbiya wata abu ce wacce take nuni da irin halayya da dabi'u na yan Adam, kana tana nuni akan...

Jami’an EFCC Sun Kama Wasu Matasa 7 Yan Damfara A Yanar Gizo

Mustapha Imrana Abdullahi, Daga Kaduna. OFISHIN shiyyar kaduna na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa sun yi nasarar kama wadansu...

Yadda Wasu Tagwaye Suka Yi Mutuwar Ban Mamaki a Garin Jos

Isah  Ahmed, Daga Jos. WASU tagwaye ‘yan biyu Isah Muhammad da Dauda Muhammad ‘yan shekaru 22 da haihuwa, da suke zaune a garin Jos babban...

Ba Almajirai Ke Amfani Da Makarantun Da Gwamnati Ta Gina Ba – Maryam Idris

Mustapha Imrana Abdullahi, Daga Kaduna. SHUGABAR Kungiyar mata masu Da'awa ta Najeriya Maryam Idris Othman, ta bayyana cewa makarantun da Gwamnatin tarayya ta gina domin...

Popular Categories

Munyi Godiya Ga Uwargidan Gwamnan Jihar Kano – Inji Hajiya Hauwa

Jabiru A Hassan, Daga Kano. MAMBA a hukumar fansho ta jihar kano, Hajiya Hauwa Ahmed tayi godiya ta musamman ga uwargidan gwamnan jihar Dokta Hafsat...

Matan Jihar Kano Suna Godiya Ga Gwamna Ganduje – Inji Hajiya Alpha Dambatta

Jabiru A Hassan, Daga Kano. MAI baiwa shugaban karamar hukumar Dambatta shawara kan al'amuran mata, Hajiya Alpha Abdu Usman Dambatta ta ce matan jihar kano...

29 Ga Watan Mayu Ranar Bakin Ciki Ce Da Jimami – Kwankwaso

Daga Usman Nasidi. TSOHON gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce su ba sa murna da ranar rantsar da sabbin gwamnoni ta 29...

Gwamna Ganduje Yana Baiwa Kananan Hukumomi Kulawa Ta Musamman – Bashir Kutama

Jabiru A Hassan, Daga  Kano. SHUGABAN karamar hukumar Gwarzo, Injiniya Bashir Abdullahi Kutama ya ce  gwamnan jihar  kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya ciri tuta...

Zan Bunkasa Ilimi Da Koyawa Matasa Sana’o’i A Jos Da Bassa – Haruna Maitala

Isah Ahmed , Daga Jos. ZABABBEN dan majalisa wakilai ta tarayya mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa da Bassa da ke Jihar Filato, Alhaji Haruna...

A Zabi Sanata Kabiru Gaya Domin Ci Gaban Kasa Baki Daya

Mustapha Imrana Abdullahi, Daga kaduna. AN bayyana zaben sanata Kabiru Ibrahim Gaya a matsayin Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa da cewa ita ce hanya mafita ga...
37,407FansLike

Instagram

tattaunawa

HATSIN BARA

Malta
broken clouds
16 ° C
16 °
16 °
63 %
9.3kmh
75 %
Tue
22 °
Wed
25 °
Thu
25 °
Fri
26 °
Sat
23 °

Za A Iya Samun Gidan Yankan Kai A Kano — Ganduje

Rabo Haladu Daga Kaduna GWAMNA Ganduje ya ce watakila za a iya samun gidajen yankan kai a birnin Kano Gwamnan jihar Kano  Abdullahi Umar Ganduje, ya...

’Jonathan Ne Ya Hana Ceto ’Yan Matan Chibok

Rabo Haladu Daga Kaduna RAHOTANNI sun ce tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi watsi da bukatar Birtaniya ta tallafa wa kasar wurin ceto 'yan...

’Bai Kamata Barazana Ta Hana Buhari Ziyara Ba’

Rabo  Haladu Daga Kaduna ANA samun ce-ce-ku-ce a baya-bayan nan tsakanin 'yan al' ummar kasar nan  kan ziyarce-ziyarcen da muƙaddashin shugaban ƙasa, Farfesa Osinbajo ke...

SAKONA NA TUWAITA A 2012, BA DON YA HAIFAR DA RIKICI NA YI BA – inji El-Rufa’i

Daga Usman Nasidi GWAMNAN Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya yi bayani game da jawabinsa na Tuwita mai cike da rudani da ya yi a...

WATA MATA MAI YARA 6 TA JEFAR DA JARIRINTA A RAMI

Daga Usman Nasidi AN kama wata mata mai suna James da ta yar da yaro a cikin rami domin talauci a jihar Bauchi. Matan ta yi...

Modu Sheriff Zai Farfado da jam’iyyar PDP-Mahe Kwaftara

Isah Ahmed, Jos WANI shugaban matasan jam'iyyar PDP a karamar hukumar Lere da ke jihar Kaduna Malam Muhammad Mahe Alhassan Kwaftara ya bayyana babu shakka, Ali Modu...

Idan Gwamnatin Ta Ba Ni Dama Zan Kafa Matatar Mai – Danjuma Ibrahim

MUSA MUHAMMAD KUTAMA, Daga Kalaba WAKILINMU na kudanci  a Kalaba MUSA MUHAMMAD KUTAMA  ya tattauna da dan  kasuwa mai harkokin man fetur wato indifenda mai...

Filin Abokanai

Filin Abokanai

kudanci

Hayakin Janareto Ya Kashe Mutane 10 A Jihar Imo

Musa Muhammad kutama, Daga kalaba. HAYAKIN janareto ya yi sanadiyar mutuwar ‘yan biki mutum goma ranar litinin data gabata yayin da kusan mutum ashirin ke...

An Gurfanar Da Matar Da Ta Hada Kai Da Wasu Mutane Wajen Garkuwa Da Mijinta

Daga Usman Nasidi. RUNDUNAR yan sanda a jihar Legas a ranar Litinin sun gurfanar da wata mata mai shekara 27, mai suna Elizabeth Sowemi, wacce...

Gwamna Udom Emmanuel Ya Nada Emmanuel Ekuwem Sakataren Gwamnati

Daga Mustapha Imrana Abdullahi. GWAMNAN Jihar Akwa Ibom Mista Udom Emmanuel ya sake nada Dakta Emmanuel Ekuwem a matsayin Sakataren Gwamnatin Jihar. A bisa bayanan da...

An Datse Kan Wani Dan Kasuwa A Gidansa Dake Garin Fatakwal

Musa Muhammad kutama, Daga kalaba. WASU da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe wani mutum dan kasuwa mai suna Chima, tsakiyar makon jiya...

Gara Ta Yi Sanadin Mutuwar Yan Biyun Bakwaini A Asibitin Jihar Kuros Riba

Musa Muhammad kutama, Daga kalaba. GARA ta gaigaye wasu jarirai tagwaye , bakwaini biyu a karamin asibitin Obubra dake karamar hukumar Obubra ta Jihar kuros Riba. Lamari da...

Login

Lost your password?