Ana So Ne Talakawa Su Sha Wahala A Najeriya

  0
  1600
  DAGA Wakilinmu
  Ba wani abu ba ne jama\’ar da suke fada da gwamnatin APC suke yi ba illa son ganin gwamnatin ta gaza aiwatar da komai domin talaka ya sha wahala irin wadda ba su taba shan irinta ba tun da aka samu \’yanccin kan Najeriya.
  Wannan batu ya fito ne daga Alhaji Mani Sulaiman Dauda, wani hamshakin dan kasuwa da ke zama a Birnin Tarayya Abuja a lokacin da yake zantawa da wakilinmu yau Litinin26 ga watan Oktoba, 2015.
  Alahaji Maniya ya ce idan ka duba yau din nan a fadin kasar nan har da Birnin Tarayya da Kaduna za ka taras ana yin dogayen layukan shan man fetur a gidajen sayar da ma\’adinin.
  Ya ce wannan ba komai ne ya sanya masu gidajen man boye mai ba sai kawai domin su sayar da tsada, wai sun ji jita-jitar cewa, gwamnatin Buhari za ta rage kudin man fetur, hi ne suka shiga yin kutungwila da kafar ungulu don a zagi gwamnatin ta canji

  LEAVE A REPLY

  Please enter your comment!
  Please enter your name here