buhari ya musanta sharholiyar \”buhari meter\”

0
883

Imrana Abdullahi Daga Kaduna
Sakamakon irin namijin kokarin dada shugaban kasa Muhammad Buhari,ke yi ko tabbatar da ganin Najeriya ta tsere wa tsara musamman a nahiyar Afrika da duniya baki daya ya haifar wa da wadansu fargaba da dimaucewa.
Misalin wannan ya fito fili a yanayin da wasu suka kira Kansu da ci biyar bubkasa dimokuradiyya da suka kira Kansu \”buhari meter\” da Duke cewa wait shugaban kasar Najeriya da duniya me alfahari da shi wato Buhari wait ya yi wa jama a alkawari had 222 amma wai ya cika kwara data rak.
A kasar da ake da jama ar da suke son ciyar da kasarsu gabavza su rika fitar da bayanan da ba haka suke ba kuma su ce wai shugaban ya ce kaza da kaza bayan kuma karya ne karara.
\”Ni a irin yadda na kalli lamarin ko a kasar Amurka mutum bai isa ya ce wani shugaba kaza ya yi kaza da kaza,kuma alhali karya ne saboda a kasshen da suka ci gaba babu Wanda ya ISA ya yi wa wani mutum karya da sunan siyasa,amma lamarin ba haka yake ba a Najeriya saboda sai mutum ya ci abinci ya koshi kawai sai kwai ya rika fadin abin da take bukata sabosa ya San ba abin da za a yi masa
A bisa hakan muna kira gaukacin jama a da su saka idanu ga al amuran wannan ci biyar da ta kira kanta ta ci gaban dimokuradiyya ko \”buhari meter\” domin kada su jefa yan Najeriya da Afrika a cikin rami.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here