an nada mai kanti baru shugaban nnpc

0
2110

IMRANA ABDULLAHi Daga Kaduna

FADAR shugaban kasar tarayyar Najeriya ta Sanar da nadin shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPC Wanda aka nadan kuwa shi me Dakta Maikanti Baru,wanda kafin nadin nasa shi ne daraktan kula da hako albarkatun man fetur da kuma sarrafa su a wannan kamfani na NNPC.
Zamu kawo maku cikakken bayani a game da wannan nadin nan gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here