An damke \’barayin\’ shanu 40 a Birnin Gwari.

0
1609

Rabo Haladu Daga Kaduna
Rundunar tsaron da aka kafa a jihar Kaduna da ake cewa operation yaki, ta kama wasu da take
zargin barayin shanu ne su sama da arba\’in,
tare da dabbobi kusan dubu biyu.
An kafa rundunar ce domin tabbatar da tsaro
da kuma yaki da barayin shanu, da sauran \’yan
fashi da makami da masu aikata miyagun
laifuka.
Cikin wata hira da manema labarai sukayi da
kwamandan rundunar ta \”Operation
Yaki\” Honorobul Yusuf Yakubu Soja, ya ce sun
samu nasarar kamawa da kuma kashe wasu
daga cikin mutanen ne a aikin samamen da
suka fara kwanaki hudu da suka wuce a dajin
Birnin Gwari.
Yace wannan aiki bagudu bajadabaya har sai sun kawo karashen \’yanta ada a duk fadin jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here