Habibu Jega Ya Mutu A Hadarin Mota

0
1476

IMRANA ABDULLAHI Daga Kaduna

TSOHON shugaban majalisar dokokin jahar Kebbi da ke Arewacin Tarayyar Najeriya Alhaji Habibu Jega, ya mutu a sakamakon wani hadarin motar da ya rutsa da shi a kan hanyar Birnin Kebbi zuwa Kangiwa da misalin karfe 5:21 na ranar Juma\’ar da ta gabata.

Marigayin kafin mutuwarsa mai bayar da shawara ne ga gwamnan Jahar kebbi Atiku Bagudu

 

An dai samu matsala a lokacin da yana kakakin majalisa lamarin da har ya kai ga a ka tsige shi a kan kujerar shugaban majalisar dokokin Jahar Kebbi a lokacin hada hadar zaben 2015 da ya gabata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here