Mutane Da Dama Sun Mutu A Jihar Ribasa

0
1465

Imrana Abdullahi Daga Kaduna

LABARI  DA DUMI DUMINSA

Labaran da ke fitowa a yanzun nan daga Jihar Ribas Na cewa wadansu mutane da dama duk sun halaka baki daya sakamakon barkewar rikici a tskaninsu.

Rahotannin dai sun bayyana cewa fadan ya barkene a tsakanin al\’ummar Aluu da ke cikin karamar hukumar Abio Akpo da ke Jihar , don haka Ku biyo MU domin samun Karin bayani…..

Assalamu alaikum makarantanmu na jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo.

Muna ta samun korafe-korafenku kan irin wadannan labarai da yake a wannan shafi, kuma idan Allah Ya yarda za a gyara yadda ake bin hanyar tura su cikin shafin \’Online\’.

Mun gode.

Editan Online.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here