Buhari Ya Kaddamar Da Jirgin Kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna

  0
  1483

  M.I. Abdullahi Kaduna

  A Kokarin ganin an samu saukin matsalolin sufuri a tarayyar Najeriya gwamnati karkashin jagorancin Muhammadu Buhari ta kaddamar da titin jirgi domin sufurin jama\’a tare da kayansu daga Abuja zuwa Kaduna.

  Shi dai wannan jirgi shi ne jirgin kasa mafi gudu da aka kaddamar daga Kaduna zuwa Abuja.

  Shi dai wannan jirgi zai rika zirga zirga daga Idu zuwa Kubuwa domin daukar jama\’a da kayanta.

  Wannan jirgi zai rika yin tafiya ne tsawon kilomita 120 zuwa 150 a awa daya kuma za\’a rika karbar naira 500 ne kudin Abuja zuwa Kaduna.

  An kuma bayar da wannan kwangilar ne a lokacin shugaban kasa Obasanjo an kuma fara aikin lokacin Jonathan sai kuma a wannan lokacin Buhari aka kammala aikin baki daya aka kaddamar da fara aiki da shi.

  Sai dai jam\’iyyar PDP na ta kugi tare da yin burarin cewa su suka yin wannan aikin.

  LEAVE A REPLY

  Please enter your comment!
  Please enter your name here