Jihar Zamfara Ce Ta Karshe A Jarabawar WAEC

0
1802

M I Abdullahi Daga Kaduna

A bisa bayanan da ke fita daga hukumar shirya jarabawar fita makarantar sakandare ta Afrika ta Yamma (WAEC ) ta tabbatar da Jihar Zamfara ce ta 36 dai dai a jerin jadawalin da ta fitar na sakamakon jarabawar 2015/2016.

Kamar dai yadda aka sani a kwanan baya wadansu yan majalisa sun hakikance tare da jihar na fama da koma baya don haka suke kokarin sai an zauna domin tattaunawa a kan matsalolin.

To amma sai ga wasu sarakuna da wasu yan siyasa sun shiga tsakanin gwamnan da yan majalisar da sunan dai dai tawa, amma ta yan magana da suke cewa baga irin ta nan ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here