Hukumar Kwastan Ta Koka Kan Kashe Jami\’anta 70

0
830

Rabo Haladu Daga  Kaduna

HUKUMAR hana fasa kwauri ta kasa wato kwastan ta koka da yadda take asarar jami`anta a yakin da suke yi da masu fasa-kwauri.
Hukumar ta ce a wannan shekarar kadai jami`anta sama da 70 ne suka rasu a irin wannan arangamar.
A wata hira da manema  labarai  shugaban hukumar Kanar Hamid Ali mai ritaya ya yi zargin cewa wasu jama\’a a tsakanin al`umomin da ke kan iyakokin kasar na taimaka wa masu fasa-kwaurin.
Hukumar ta ce mutane da dama ba su dauka fasa kwauri babban laifi ba ne

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here