Za Mu Bai Wa Gwamna Ganduje Goyan Baya- Kamalu Malamijo

0
849

Rabo Haladu Daga Kaduna

SHUGABAN kamfanin malamijo da ke gigina hanyoyi a Jihar Kano, Alhaji Kamalu Muhammad,ya bayyana muhimmancin da hanyar Kankarofi  da gadar da suke aikin yi da cewa zai tallafa wa al\’umar yankin dama iihar bakidaya masamman ta fuskar ciyar da tattalin \’arzikin jihar.
Alhaji Kamalu Muhammad yace sunyi alkawarin yin aiki bilhaki da gaskiya sabo da \’\’kobakomai dai Gidanmu,garinmu ne,jiharmu ce ya zama dole mu \’inganta shi domin ba wa Gwamna goyan baya da hadin kai a kokarinsa na ciyar da jihar Kano gaba.
Ya ci gaba da cewa Gwamna Umar Ganduje yana kokarin kawo ababan more rayuwa ga jihar ta Kano kamata ya yi mu Kanawa mu yi duk mai yiwuwa domin bada gudunmawarmu wajen ganin cewa komai yana tafiya kamar yadda ya dace.
Alhaji Kamalu Muhammad ya ci kafin shekara ta 2019 jihar Kano za ta zama jihar da babu irinta a duk fadin Nijeriya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here