Godiya Ga Gwamnan Jihar Kano

0
902

Leadership Hausa muna jinjina maku saboa kokarin ku na isar da sakonnin mu daga wannan fili mai albarka. A madadin daukacin al\’umar garin Kyauta yankin karamar hukumar Bichi,  kungiyar ci gaban garin Kyauta tana jinjina gs gwamnan jihar kano  Dokta Abdullahi Umar Ganduje  saboda aiyukan alheri da gwamnatin sa keyi a fadin jihar duk  da halin a ake ciki na matsin tattalin arziki  a wannan lokaci.

Muna fata Allah ya kara baiwa gwsmnatin kano nasarori ta yafda zamu ci gaba  da  amfana  da kyawawan manufofin ta na raua kasa kamar yadda muke gani a yau. Kungiyar ci gaban garin ns Kyauta tana  mai  yin tuni  ga gwamnatin  Dokta Abdullahi Umar Ganduje dangane da hanyar da ta tashi daga garin Badume zuwa Kyauta ta  zarce zuwa garin Riga ta hade da hanyar Zaura  wadda take da muhimmanci ga al\’umomin wannan bangare matuka.
Allah ya kara mana lafiya da zama lafiya a wannan kada tamu mai albarka.
08065415236

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here