AN YI DANYEN HUKUNCI KAN RALIA SULEIMAN

  0
  1023

  WANNAN shi ne hoton Raliya Sulaiman wadda Malaminsu na Boko ya yi wa danyen hukunci da bulalar karfe ya yi sanadiyyar tsiyayewar kwayar idanunta. Kwararrun Likitocin idanu a Babbar Asibiti Ta Kasa da ke Jihar Kaduna sun ce a hanzarta a kai yarinyar nan kasashen ketare in Allah Ya yarda za ta samu dawowar idonta.

   

  LEAVE A REPLY

  Please enter your comment!
  Please enter your name here