Laccar Ramadan A Fadar Shugaban Kasa

0
1203

Zubairu A Sada

BABBAN Limamin masallacin Fadar shugaban kasa, Sheikh Abdulwaheed Abubakar Sulaiman ya hada wata gagarumar laccar Ramadan a inda ya gayyato musulmi maza da mata domin su saurari laccar kuma ya gayyaci masu gabatar da mukaloli su hudu, maza biyu, mata biyu. Haka kuma uwargidan shugaban kasa, Hajiya A\’isha Muhamamdu Buhari ita ce, babbar bakuwa ta musamman a wajen taron laccar.

Daraktan yada labarai na Uwargidan shugaban kasa, Suleiman Haruna ya halarci taron kuma ya aiko mana da sakonnin laccar cikin hotuna da muka yi amfani da su daya bayan daya a shafukanmu na \’NASIHA.

A nan Sheikh ne Limamin da sauran al\’umma a bisa babban tebur:-

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here