Sha\’awa Ta Kai Ni Ga Waka – Mai magani

0
1460
MUSA MUHAMMAD KUTAMA Daga Kalaba
MUHAMMAD Suleiman Mai-magani wani matashin mawakin na nan Hausa ya ce sha\’awa ce da kuma irin
yadda zamani ya rikida ne yake taya da mawakan zamani a nan Hausa ta sanya shi shigowa cikin
harkar , har shi ma ake damawa da shi. Kuma wata dama ce da ya samu ta bai wa al\’umma gudunmawar
basira da Allah ya ba shi.
Suleman Maimagani ya furta haka yayin hira da wakilinmu na kudanci yace “dama tun ina yaro karami
ina son wakokin hausa kuma tun daga makaranta na fara nuna alamun son yin waka irin na wasannin
makaranta da akeyi idan za,ayi hutu “.Kuma ya zuwa wannan lokaci matashin mawakin yana cikin
shekara uku da fara wakokin, ya yi wakoki daban-daban masu yawa “gaskiya ba zan iya tuna adadin
wakokin da nayi ba “inji shi.yi cikin wakokin da yayi “gaskiya nayin wakokin aure ko siyasa “. Wakar
Haka nan kuma yace akwai wata
Ya ce daga cikin wakokin da ya  wakar tasa da za a sanya wani  mai suna maza ko mata .Da aka
tambaye shi wasu jama,a na kallon mawakan zamani masu yin wakoki  sun dakushe kaifin
mawakan hausa da tun tali-tali aka sansu a kasar hausa anan matashin mawakin da shima tauraruwarsa
take haskawa a indus\’ri ya kara dacewa “gaskiya ba haka ba ne ka san komai yana tafiya da zamani ,Allah
shine zamani kuma komai na tafiya da zamani saboda har yanzu akwai masu son wakokin mawaka na da
sai dai banbancin da ake samu shine yanayin salon da kasa a wakarka shi ne yake sanyata ta karbu”.inji
mai-magani
Har wayau Muhammad maimagani ya nuna Karin wata basira da Allah yayi masa baiwa wadda itama yake
bayar da gudunmawa da ita ita ce yakan to a wasu na-nan daga cikin su ya to a matsayin dan sanda
a m din ba maraya sai rago da wasu na-nan da ya to a wasu matsayin na daban. Karshe ya bayyana
dimbin nasarorin day a samu a harkokin nan da yasa gaba kana kuma ya ce hakuri shi ne babbar nasara da
takaici ga wannan matsayi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here