Obasanjo Ya Zama Karfen-Kafa A Siyasar Nijeriya… inji Jonathan

  0
  615

  Rabo Haladu Daga Kaduna

  TSOHON shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya bayyana Obasanjo a matsayin madugu a fagen siyasar Nijeriya da ya kasance dole a dama da shi.
  Jonathan, ya ce duk wanda ya zabi yin fatali da Obasanjo to fa zai kai labari ba, inda ya shawarci tsohon
  mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da ya rage girman kai su sasanta kan su.
  Goodluck Jonathan, ya kuma bayyana kudurin Atiku na neman tikitin takarar shugaban kasa a matsayin bata lokaci a karkashin jam’iyyar APC.
  Jonathan dai ya yi wadannan kalamai yayin wata tattaunawa da mujallar ‘Ovation’ ta yi da shi a karshen makon da ya gabata.

  LEAVE A REPLY

  Please enter your comment!
  Please enter your name here