Ziyarar Buhari A Kano: Bude Asibitin Kwararru

0
851

A nan ana iya ganin shugaban kasa, Muhammadu Buhari yana bude asibitin kwararru na Giginyu a jihar Kano a lokacin da yake kaddamar da ayyukan da Gwamna Umar Ganduje ya yi wa jama\’ar Kano.

Jabiru Hassan ne ya aiko mana da hoton.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here