ALLAH YA YI WA MAHAIFIN WAKILIN JARIDAR GASKIYA TA FI KWABO NA JOS RASUWA

0
612
Marigayi Malam Amadu Isiyaku(2)

Isah Ahmed, Jos

Allah ya yi wa Malam Amadu Isiyaku rasuwa a yau Asabar din nan, a garin Saminaka da ke jihar Kaduna. Ya rasu ne bayan ya yi doguwar jinya. Ya rasu yana da shekara 75. Ya rasu ya bar ‘ya\’ya 4 da jikoki 15. Daga cikin ‘yayan da ya bari, har da  wakilin jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo  na Jos, Isah Ahmed.

Tuni aka yi jana’izarsa a garin Saminaka, kamar yadda addinin musulunci ya umarta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here