Gwamna Tambuwal Ya Bayar Da Tabbacin Samar Da Jin Dadi Da Walwalar Ma\’aikatan Jihar Sakkwato

0
744

Zubairu Sada

GWAMNA Aminu Waziri Tambuwal ya fadi haka ne a yayin da tawagar jami\’an ma\’aikata daga ofishin Shugaban Ma\’aikata suka kawo ziyarar aiki na kididdigar ma\’aikatan jihar Sakkwato na samun cikakken bayanan kowane ma\’aikaci, wato \’\’Data capturing\’\’.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here