Labari Cikin Hotuna: Ayyukan Gwamna Aminu Tambuwal

0
861

Rahoton Zubair Abdullahi

Tiransfomomi guda 27 nau\’i daban-daban daga masu karfin kva 500 da kva 300 da kva 200 ne gwamnatin jihar Sakkwato ta sayo ta kuma rarraba su ga al\’ummomita daban-daban a kananan hukumomi 23 na jihar. #TambuwalAtWork

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here