An Kammala Titin Agaie A Sakkwato

0
834
Mulkin Gwamna Aminu Tambuwal na tallafa wa rayukan al\'umma baki daya

 

GWAMNA Aminu Waziri Tambuwal na Jihar Sakkwato a karshen watan jiya, wato ranar 30 ga watan Mayu 2018 ya kaddamar da shararran Titin da gwamnatinsa ta yi na Hanyar Agaie wanda tuni masu ababen hawa na amfani da shi. #TambuwalAtWork

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here