Osinbajo Ya Sallami Daraktan Farin Kaya Na DSS

0
601
Shugaba Muhammadu Buhari
Imrana Abdullahi, Daga Kaduna
MAI rikon kujerar shugaban kasar tarayyar Nijeriya Yemi Osinbajo, ya bayyana batun zagaye Majalisar dokokin tarayya ba bisa ka\’ida ba, abin da ya bayyana da cewa taka dokar kara ragargaza kundin tsarin mulki
Kamar yadda ya bayyana a cikin wata takardar da mai taimaka Masa na musamman Laola Akande ya sanya wa hannu kuma aka raba wa manema labarai.
Takardar ta ci gaba da cewa irin yadda lamarin ya faru a Majalisar dokokin kasa ya saba wa Doka kuma an yi neba tare da masaniyar fadar shugaban kasa ba don haka ba abin amincewa ba ne sam.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here