Gwamna El-Rufa\’i Ya Dauki Matakin Dokar Hana Fita

0
601

Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna

Gwamnan Jihar Kaduna kenan tare da mukarrabansa lokacin da ya Kai ziyara ga Iyalan wadansu matasan da aka kashe sakamakon arangama a unguwannin Kwaru da unguwar Yero dukkan su a karamar hukumar Kaduna ta Arewa
Gwamna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa\’i, ya yi Tir da irin wannan danyen aikin da matasan suka aikata. Gwamnatin ta sanya dokar hana fita a kewayen unguwannin daga karfe 6 zuwa 6 na yamma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here