SHUGABA BUHARI A SALLAR LAYYA A DAURA

0
635
Ga shugaban kasa Muhammadu Buhari nan a sayyadarsa

Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna

Shugaban kasar tarayya Alhaji Muhammadu Buhari ya yi tafiyar tsawon mita 800 tun daga amasallacin Idi zuwa gidansa da ke cikin garin Daura, abin da ya bashi damar gaisawa da jama\’a Maza da mata da suka fito domin tarbarsa su gan shi Ido da Ido
Mutanen da suka yi tururuwa domin ganinsa suna murna shi ma shugaban tare da tawagarsa suna cike da farin ciki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here