Anyi Awangaba Da Malaman Jami\’ar Kimiya Na Modibbo Adama Dake Yola

0
549

Rabo Haladu Daga  Kaduna

ALKALUMMA ke nunawa ko a kasa da mako guda masu garkuwan sun yi tu\’annuti da dama a jihohin Adamawa da Taraba inda suka sace wasu malaman jami\’ar kimiyya da fasaha ta Modibbo Adama dake Yola, da wani dagaci a yankin Maiha da kuma a won gaba da suka yi da wasu mutum hudu a garin Munkin ciki harda Sarkin Fulanin Zing dake jihar Taraba.

To sai dai kuma, yayin da Jama\’an jihohin biyu ke cikin zulumi da fargaba su kuwa hukumomin tsaro cewa suke suna nasu kokari, kamar yadda kakakin rundunan yan sandan jiharnAdamawa SP Othman Abubakar yayi karin haske.

Su dai yan garkuwan kan bayyana kudaden da za\’a basu kafin su sako wanda suka sace, yayin da a wasulokutan yakan zo da karar kwana, batun da ake dangantawa da karancin jami\’an tsaro.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here