Kwamared Shehu Sani Ikon Allah

0
929
Kwamared Shehu Sani ikon Allah

KWAMARED Shehu Sani na jam\’iyyar PRP, dan takarar kujerar Sanata mai wakiltar Tsakiyar Kaduna ikon Allah ne kawai zai hana shi lashe zabensa. Wannan na tuno shekaru 45 bya da na sansa a matsayin kanena, duk abin da ya dosa in Allah ya yarda sai ya kai ga gaci, tun ma ba a ce al\’amarin ya shafi talakawa ko marasa galihu ba. Allah ya ida nufi ka koma kujerarka kanena.

Na gode Edita

Naku

Jubairu Jayawa

Lamba F.I 2 Titin Kumashi

Tudun Wada, Kaduna

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here