ZAMU HUKUNTA DUK WANDA YA TAKA DOKA – YUSUF ABBA KASIM

0
522

Rabo Haladu Daga Kaduna

A KOKARIN da hukumar Kwastan karkashin jagorancin Kanar Hameed Ali mai rataya keyi a tarayyar Nijeriya na ganin ta tsarkake baki dayan kasar daga ayyukan

bata-gari musamman wadanda ke taka dokar shigowa da abubuwan da aka hana a

shigo da su.

Hukumar shiyyar Kwara Nijer Kogi bisa jagorancin Yusuf Abba Kasim  nasarar kama wata mota makare da buhunan shinkafa

Hakazalika hukumar, ta na ta kokarin dakile duk hanyar sumoga kamar yadda Yusuf Abba Kasim   yabayyanawa manema labarai cewa sun bukaci duk mai shigo dakaya yanaimi takardar izinin shigo da kaya ta hanayar da tadace.

Sun kuma kama shinkafar kasashen waje da aka hana shigowa da ita Nijeriya, amma wadanda suka yi kunnen- kashi dasuka sako shinkafar a cikin buhunana

Yusuf Abba ya kuma bayar da tabbacin cewa za su gabatar da duk wani mai laifi da suka kama gaban kulia manta sabo domin tantancewa kamar yadda doka ta tanadar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here