Gani Ya Kori Ji: Labari Cikin Hotuna

0
1443
Jabiru A Hassan, Daga Kano

Hajiya Halima Ben Umar, ita ce mataimakiyar shugabar  mata ta kungiyar yakin neman  zaben shugaba Muhammadu Buhari shiyyar arewacin kasar Najeriya, watau “Buhari Campaign Organization” (BCO).

Halima Ben Umar ta yi kokarin baiwa matan jihar kano horo kan yadda za’a gudanar da zaben shugaban kasa na ranar asabar, 16 ga wannan wata inda ta ziyarci yankuna  da dama domin ganawa  da matan wadannan yankuna:

Ga kuma yadda bitar taron ya gudana da  tarurrukan cikin hotuna:

Halima Ben Umar Tare da tawagar ta bayan kammala taro da Mata a birnin kano.

Daya daga cikin mata ta na bayani kan abin da ta fahimta a wajen bitar.

Hajiya Halima Ben Umar tana nuna wa Mata yadda a ke zabe a ofishin ta.

Wasu daga cikin matan da Halima Ben Umar  da mataimakanta suka yiwa bitar yadda take zabe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here