A CIGABA tattara bayanan sakamakon zabubbukan Gwamnoni da aka kammala a wasu hedkwatar hukumar Zabe mai zaman kanta wato INEC na wasu Jihohi daya gudana, an bayyana sakamakon zabubbukan wasu Jihohi inda wasu yan takarar suka yi nasarar lashe zabe a jam’iyyun su da suka yi takara.
Hukumar INEC ta bayyana sakamakon zabubbukan wasu Jihohin ne bayan kammala dukkannin tattara bayanan jahohin wadanda suka hada da jihohi kamar haka:
1. Jihar Abia
PDP – 261,127 60.26%
APC – 99,574 22.98%
APGA – 64,366 14.85%
SDP – 2,191 0.51%
YPP – 100 0.02%
2. Jihar Akwa Ibom
PDP – 307,507. 73.31%
APC – 109,180 26.03%
PPP – 60 0.01%
YDP – 43 0.01%
3. Jihar Ebonyi
PDP – 393,049 52.69%
APC – 135,903 18.22%
SDP – 1,020 0.14%
LP – 211 0.03%
4. Jihar Enugu
PDP – 449,935 95.54%
APC. – 10,423. 2.21%
APGA – 2,547 0.54%
UPP – 854 0.18%
5. Jihar Gombe
APC – 364,179 59.76%
PDP. – 222,868 36.57%
PRP – 847 0.14%
6. Jihar Jigawa
APC – 810,933 71.19%
PDP. – 288,356 25.32%
7. Jihar Kebbi
APC – 673,717 120.87%
PDP – 102,625 18.41%
8. Jihar Kwara
APC – 331,546 118.6%
PDP – 115,310 41.25%
9. Jihar Lagos
APC – 739,445 75.65%
PDP – 206,141 21.09%
ADP – 4,790 0.49%
ADC – 3,544 0.36%
10. Jihar Nasarawa
APC – 327,229 52.57%
PDP – 184,259 29.6%
APGA – 132,784 21.33%
11. Jihar KANO
APC – 832110
PDP – 780102
PRP – 82972
Sai Ku kasance damu ayayin da muke ci gaba da kawo muku sauran sakamakokin jahohin