An Saka Dokar Hana Fita A Kajuru

0
750
Mustapha Imrana Abdullahi, Daga Kaduna.
SAKAMAKON matsalar rashin tsaron da ta yi kamari a yankin karamar hukumar Kajuru, Gwamnatin Jihar kaduna ta bayyana kada Dokar Hana Fita dare da Rana na tsawon awoyi ashirin da kudu.lamarin dai ya biyo bayan irin abin da ya faru ne a kasuwar MAGANI, kamar yadda Dokar ta bayyana Dokar ta Fara ne nan take.
Mataimakin Gwamnan kaduna Mista Barnabas Bala ya bayar da umarni Kan a tabbatar da Dokar ta yi aiki ba tare da bata lokaci ba
Ya kuma umarci jama’a da tabbatar da bin doka da oda kamar yadda ya dace.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here