Labari cikin hoto: An Karrama Shugaban Asibitin Tababbu

0
421
Daga Mustapha Imrana
An Karrama Shugaban Asibitin Tababbu
A wannan hoto za a iya ganin irin yadda bangaren aikin jarida na kafar yada labarai ta New Nigeria ta Karrama shugaban asibitin masu fama da Tabin kwakwalwa da ke kaduna Furofesa Abdulkareem Jika Yusuf, bisa irin kwazonsa da ya mayar da asibitin wata sabuwar Duniya sabanin halin da yake a can baya kafin Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari Ya Nada Shi domin ya rike asibitin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here