Gwamnan Bauchi Ya Kaddamar Da Shirin Kawar Da Zazzabin Cizon Sauro

0
360
Mustapha Imrana Abdullahi
GWAMNAN jihar Bauchi Alhaji Bala Muhammad ya kaddamar da shirin yaki da zazzabin cizon sauro
Gwamnan ya kaddamar da yaki da zazzabin ne ta hanyar yin feshi da kuma yi wa jama’a fadakarwa a kan allurar kashe zazzabin shawara da kuma matsalar tsuntsaye Jan-baki domin amfanin jama’ar jihar baki daya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here