Baturiya Ta Kirkiri Littafin Bebaye Na Hausa

0
489
Mai martaba Sarkin Kano shugaba sarakunan kasar Arewa

Daga Zubair Sada

WATA Baturiya mai suna Dakta Constanza wadda mutane ke kiranta da Halima ‘yar Fulani ta kirkiri wani littafin bebaye na Hausa domin tallafa wa bebayen su yi karatu da harshensu.

Halima ta byyana cewa ta rubuta littafin daga na daya har zuwa na takwas a halin yanzu.

Ta ce suna yin amfani da litattafan a makarantun gwamnati da masu zaman kansu a Kano.

Ta nemi masu hannu da shuni su taimaka da kudaden da za a ci gaba da buga littafan na bebaye domin inganta rayuwarsu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here