Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Zaben Tambuwal 

0
376

Mustapha Imrana Abdullahi

KOTUN daukaka kara da ke zamanta a Sakkwato ta tabbatar da zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana an yi wa Gwamna Amimu Waziri Tambuwal.

Kotun ta tabbatar da cewa Gwamna Tambuwal ne zababben Gwamna a jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here