Gani Ya Kori Ji: Sanata Uba Sani Da Kariyar Korona Bairos

0
399

A kokarinsa na nuna wa jama’a irin yadda ya dace a kare kai domin guje wa kamuwa da cutar Covid 19 da ake kira Korona, Sanata Uba Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya sanya safar hannu da kuma takunkumin baki da hanci domin kowa ya fahimci yadda lamarin ya kamata ya kasance.

Sauran hanyoyin sun hada da wanke hannu a kai-a kai da kuma kiyayewa da cakuduwar mutane a wuri daya da dai sauransu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here