An Samu Korona Bairus A Jihar Kano

0
388
Mustapha Imrana Abdullahi

KAMAR yadda rahotanni ke cewa Annobar covid – 19 da ake kira Korona bairps ta bulla jihar Kano, kamar yadda babban darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar Dakta Imam Wada Belli ya tabbatar da cewa cutar ta bulla jihar.

Dakta Imam Wada Bello ya ce nan gaba a yau Gwamna Abudllahi Umar Ganduje zai yi karin bayani kan bullar cutar a jihar.

Kamar yadda bayanin ya tabbatar da cewa mutum daya ne ya aka samu ya kamu da cutar covid – 19 a jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here