Masari Ya Tabbatar Da Samun Mutane Tara Da Cutar Korona

0
276
Mustapha Imrana Abdullahi
GWAMNAN Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya tabbatar da mutane 9 da ka samu da cutar Covid 19 da ake kira da Korona bairos a jihar.
Masari ya bayyana hakan me a wurin wani taron manema labarai da aka yi a gidan gwamnatin jihar da ke birnin Katsina.
Gwamnan ya bayyana cewa an samu mutane hudu daga Daura, hudu daga cikin garin Katsina sai daya daga Dutsinma

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here