Dangote Ya Taimaka Wa Kano Da Motar Gwajin Marasa Lafiya

0
489

Mustapha Imrana Abdullahi

SHAHARARREN dan kasuwa Alhaji Aliko Dangote ya tallafa wa gwamnatin jihar Kano da motar gwaje-gwajen marasa lafiya ta tafi da gidanka da ke da karfin duba mutane dari 400 a kowace rana.

Da wannan motocin za a samu yi wa jama’a aikin Gwaji cikin sauki a Jihar Kano.

In dai ba a manta ba Jihar Kano na daya daga cikin jihohin da suke fuskantar matsananciyar barazanar cutar Covid- 19 da ake kira da Korona Bairos.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here