Ba A Ga Watan Sallah Ba, Ranar Lahadi Ne Sallah – Sarkin Musulmi

0
297
Mai alafarma Sarkin Musulmin Najeriya
Mustapha Imrana Abdullahi
MAI alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Dakta Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa ba a ga watan Sallah ba a yau.
Saboda haka za a yi Sallah ne a ranar Lahadi mai zuwa.
Saboda haka za a cika Azumi Talatin daidai kenan a Gobe Asabar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here